An zagi jarumin kannywood Adam a zango kan rikicin Rarara da Ganduje

An zagi jarumin kannywood Adam a zango kan rikicin Rarara da Ganduje

Wannan fadan na Rarara da Ganduje ya haɗa Jarumai da yawa fada a kannywood wanda wasu suke ganin kamar akwai wata a kasa tsakanin wa’yanda suke bangaren Rarara da kuma wa’yanda suka koma wajen Ganduje bayan samun wanan sabanin kuma haka lissafin yake saboda anhincin wani gabar wani wanna yasa kowa da akwai inda yake cin abincinsa wani sai anyi fadan zai samu waje a wajen wani

Click Here T watch the video

Comments