Ba abinda nafiso A yanzu kamar naga nayi Aure inji jaruma Nafisa Abdullahi

Ba abinda nafiso A yanzu kamar naga nayi Aure inji jaruma Nafisa Abdullahi

Jarumar kannywood ta fadi wata magana wacce wannan maganar abar dubawa ce kuma idan akayi duba na tsanake za’a Tabbatar lallai tayi tunani mai kyau dan haka duk mai hankali dole wannan jarumar ta birgeshi snakda wannan tunanin nata tunani ne me kyau wanda da yawa wasu daga cikin jaruman kannywood basa irin wannan tunanin hasalima basa kaunar ayi musu maganar aure domin a ganinsu indai sukayi aure shikkenan duniya zata daina yayinsu wanda kuma ko basuyi ba akwai lokaci zaizo duk abinda sukayi sai an manta haka duniya take

Nafisa Abdullahi tana cikin jarumai wanda abaya sukafi yawan masoya saboda tsabar hankali da kuma kamun kai wanda kowa yana sha’awar rayuwar wannan jarumar sabida aita kadaice jaruma wacce take birge kowa ko a wancen lokacin jaruma Nafisa Abdullahi bata da makarantar ya ɓalle abokin fada

Babban abinda yaja hankalin wannan jarumar shine yadda taka kusan duka jaruman kannywood yara da manya kowacce yanzu tana samun miji aure suke sun daina biyewa shirmen wannan rayuwar wacce darankama sai a manta dakai balle kuma azo ace an daina yi dakai

Daman banda abinsu ai babu abinda yafi dacewa dasu Illa aure saboda idan kudine suna dashi indan kuwa kyau ne shima duk suna dashi amma suke tsayawa suke Bata lokacinsu akan wannan rayuwar da bata da tabbas kuma indai basu kiyaye ba zasuyi dana sani

Allah dai ya kawo mata mijin ta samu tayi aure Bama ita kadai akwai jarumai da dama wanda suma mijin suke jira suyi aure Dukansu Allah ya basu amin

Comments