Dan Allah kuji irin wani abu wanda jaruma Aina’u Ade tayi saboda an soki ra’ayinta


Dan Allah kuji irin wani abu wanda jaruma Aina’u Ade tayi saboda an soki ra’ayinta

Kowa yasan kusan yadda wannan jarumar takeyi acikin finafinai haka wasu naganin kamar babu maraba da abinda takeyi a gaske sai dai kuma kash ba haka bane domin da fada da kuma kuma indai kaga mutum yanayi acikin film tofa azahiri kuma dai gashi yadda akaga wannan jarumar tanayi a gaske babu maraba da film




Abinda daya haddasa wannan fadan shine ta nuna goyon bayanta ga dan takarar na gwaban wannan mutane kunama basa rabo da tsokana wanda suka nuna ai bata da wanan yancin da zata fito tayi tallan ra’ayinta

Bayan kuwa data fuskanci kamar abin akwai raunin hankali aciki ace mutum bashi da dama wacce zai bayyana ra’ayinsa akuwa shunsha zagi da tsinuwa daga wajen wannan jarumar

Tace itama mace ce kamar kowa dan haka babu wanda ya isa ya hanata fadan albarkacin bakinsa da kuma nuna goyon baya gaduk wanda yake da muradi

Amma dai wannan fadan da wanann jarumar tayi abun yayi yawa kuma kamar ta zubar da kimarta da mutunci a wajen mutane sai dai ita kuwa ko ajikinta domin ita aka fara tabowa kuma gashi ta fadi duk abinda yasa ta wannan fadan

Daman wani abin mutane sune suke jawowa ake musu wasu abubuwa wanda zaisa adaina ganin mutunci da kima wanda daga karshe ma ake chakubewa da fada Allah ya kiyaye sannan sannan kuma akiyaye tsokana da shiga abinda babu ruwan ka aciki domin gudun zubar da mutunci

Comments