- Get link
- X
- Other Apps
- Get link
- X
- Other Apps
Innanillahi Alan waka yayi mummunan hadari a jihar kaduna kunji abinda ya faru
Mawakin kasar Hausa wato Aminu ladan wanda kikafi sani da alan waka an rawaito cewa yayi wani mummunan hatsarin mota a hanyarsa ta Kaduna zuwa Kano amma cikin ikon Allah babu wani rauni daya samu saidai abin hawan nasa ya samu matsala wacce idan ba’aui wasa ba saidai ya chanja wani gaba daya saboda yadda wannan abin ya samu matsala gaba dayan sa sai dai kawai Allah ya mayar masa da mafi alkhairi amma indai asara ce anriga anyita Allah ya kiyaye gaba
A dai halin yanzu alan waka yana gidan sa kuma babu wani abu abu daya sameshi dan haka ake bawa masoya hakuri da kada su tashi hankalinsu Aminu ala yana cikin koshin lafiya
Aminu ala yayi godiya a wajen mutane yan uwa da masoya bisa addu’o’in da suka dinga yi masa kan wannan hatsarin daya sameshi wanda ya shaida cewa dabadan addu’a ba ta tuni saida wani ba shiba
- Get link
- X
- Other Apps
Comments
Post a Comment