Nafi jin dadin kasancewa ta bazawara cewar Layla kawar Jaruma Hadiza gabon


Nafi jin dadin kasancewa ta bazawara cewar Layla kawar Jaruma Hadiza gabon

A wata hira da kayi da wannan matar anan ne ta shaida wanan maganar wanda ta nuna cewa a wannan halin da take cike yanzu tafijin dadi fiye da lokacin da take da aure to wannan dai abune a boye kuma ita kadai tasan irin kalubalen data fuskanta yayinda take da aure wanda bakowane ya saniba kasancewar aure abune na sirri ba kowa ake fadawa matsalar da aka fuskanta yayin da ake ciki ba


Comments