Saida na cire hijabi naci gasar kyau harna samu daukaka a duniya cewar shatu garko

Saida na cire hijabi naci gasar kyau harna samu daukaka a duniya cewar shatu garko

Wannan itace sarauniyar kyau a wannan kasar wanda kuma har yanzu itace akan wannan kasamin ba’a kara zabe ba balle a kayar da ita Saidai kuma hakan yana janyo mata zagi da tsinuwa Domin ba’a saba ganin mace bahaushiya acikin irin wannan abubuwan ba amma ita yanzu ta jefa kanta Allah dai ya sawake amin

Comments