An tisa keyar Mubarak UniquePickin zuwa gidan kurkuku kan zagin Ganduje

An tisa keyar Mubarak UniquePickin zuwa gidan kurkuku kan zagin Ganduje

A halin yanzu irin hukuncin da gwabnan Kano yake dauka akan wa’yanda suke zaginsa ya kasance yana birge wasu wasu kuwa abin yana basu haushi inda suke cewa ai shima dan adam ne dole yanada masoya sannan kuma yana da makiyan dan haka kasamu masu zagin kama wata baiwa ce ta daban amma ba kowane yasan haka ba sai dai shi ganduje yanzu ya dauko wani salo wanda babu wanda ya isa ya zageshi a social media ba dauki mataki ba daman koda babu gwabnati Ganduje ubane baya dacewa ka kalli dattijo irinsa ka fada masa magana


Yanzu dai jikin kowa yayi sanyi inda duk wanda yake da shirin zagi ko cin mutuncin akansa ya daina saboda ance gani ga wane ya ishi wane tsotonn’ Allah babu mai gangancin dazai kuskura ya kara zagin Ganduje saboda kowa yasan sauran

Shima yanzu wannan da duniyar baki ta kaisa ya zagi gwabna gashi inda ya kare yanzu haka yana tsare a gidan maza domin girbar abinda ya shuka wanda a yanzu haka yana nadama saboda wannan babu abinda yaja masa suna zubar da kima da mutuncinsa Allah ya kiyaye gaba


Comments