Skip to main content

Dalilin da yasa aka daina daukar sababbin Films a kannywood

Ali Nuhu yace bawai haka kawai aka daina daukar sababbin shirye shirye ba kawai dalili wanda duk wanda suka fadawa dole ya yarda domin babu wanda yakai dan kasuwa son samun riba kuma yafi kowa sanin harkokin dazaiyi domin bunkasa tattalin arzikisa shima dai wannan jarumin yana daga cikin manyan jarumai kuma yana daga cikin wanda suke fitowa a jarumai kuma daga baya su fito a masu shirya shiri kunga duk wanda yake da wannan kwarewar dole jarumine mai kaifin basira

A yan kwanakin nan dai gaba daya anga kannywood ta tsaya da shirya finafinai inda ta koma bangaren irin series Film Wanda wasu ke ganin wannan wata hanya ce wacce zata kashe kannywood gaba daya a daina jinsu kuma fa haka

Domin har yanzu a kasar Indiya basu da wani tsari wanda eanda yakai ayi fefan Film kuma Siyar a kasuwa amma su kuwa wannan kannywood sun dauko wani salo wanda kan iya kai kannywood kasa kuma a hankali kullum cigaba ake ana gani wasu finafinan shikkenan tasu ta kare

Jarumin yace a yanzu halin da ake ciki a kannywood ankai wani ƙaramin da inda aka cigaba da Film tofa asara kawai za’ayi saboda su suna duba me duniya take ciki kuma me zasuyi su samu riba shi yasa suka mayar da Film dinsu a YouTube gaba daya kuma da alama kwalliya tana biyan kudin sabula

Acikin wannan bidiyon indai kuka kalla gaba daya zaki Tabbatar da akwai hujjoji masu karfi wanda sukasa aka daina yin finafinai bawaki kawai kai tsaye suka datse ba

Comments