- Get link
- X
- Other Apps
- Get link
- X
- Other Apps
Kai Innanillahi Gaskiya ba’aiwa jarima murja kunya adalciba ku saurari abinda ake fada mata
Jarumar ta kasance bata boye duka wani abu wanda take so domin kawai ra’ayin wasu shi yasa yanzu a wannan karan akayi anya cha domin ta nuna yadda take kaunar Shehu Inyass kuma kunsan yadda garin Kano yake da yawann wayanda basason Shehu sannan kuma akwai masu kaunarsa da yawa amma duk da haka wannan jarumar take fama da wa’yannan mutanen
Anbfada mata wata magana wacce dole ma ta bata mata rai Bama itaba duk wanda yasan me yake yaji abinda aka fada akan ta nuna tanason Shehu dole abinda ya bata masa rai
Wanda wannan bawan Allah kowa yasan ya dad Baya raye yanachan kwance a kabarinsa amma duk da haka wasu basu basu kyakeshi suke fadar bakar magana akansa wacce take fusata masoya da magoya baya
Tace yanzu hakurinta ya kare akan Shehu bazata kara ragawa duk wani wanda yake nuna kiyayya ta rashin hankalin ga wanan shehun nata saboda tace shima Mutum ne kamar kowa Kuma yana da majiya yana da masoya dan haka sun daina ragawa kowa
Daman kuma abinda akewa wannna shehun baya dacewa saboda wasu abubuwan bawai shine yake cewa ayiba kawai wasun giyar kauna take dibansu suke aikata wasu abubuwa wanda basu kenan ba
- Get link
- X
- Other Apps
Comments
Post a Comment