Kuji Abubuwan da jaruman kannywood da yawa suke cewa akan Nasarar Rahama sadau on November 01, 2022 Get link Facebook X Pinterest Email Other Apps Kuji Abubuwan da jaruman kannywood da yawa suke cewa akan Nasarar Rahama sadauA yau nedai aka tashi da murnar cewa jarumar kannywood rahama sadau ta samu nasarar zama gwarzuwar jaruma a kannywood wannan ba karamar nasara bace wacce babu wata jaruma da bata fatan hakan domin yadda suke aiki tukuru duka domin kasance na daya acikin jerin jarumai masu kwazo a kannywood amma kuma duka nufine na Allah shine wanda yake yin abinda yaso asanda yaso ga wanda yaso shine ya nufi wannan jarumar da samun wannan nasaraRelated ArticlesYADDA AKE SA WHATSAPP YA DINGA BADA AMSA DA KADa yawa wasu daga cikin jarumai sun tayata murna da samun wannan nasara babba wasu kuwa ana gani kamar bakin cikinsu a fili ya fito inda suka nuna rashin goyon bayan kyauta bayan kuma sunsan Allah ne meyeMusamman jarumi Ali Nuhu shine jarumi na farko wanda ya fara taya wannan jarumar murna da samun wannan nasara data samu na zama gwarzuwar shekara wanda kowa yasan AlakarsuKusan dai duka jarumai sun tayata murna da farin ciki da wannan nasara dan haka itama ta gode musu da yadda suka nuna mata goyon bayan da kuma fatan alkhairi Comments
Comments
Post a Comment