Shahararrun Jaruman kannywood su 5o tare da shekarun su da kuma garuruwansu

 

Shahararrun Jaruman kannywood su 5o tare da shekarun su da kuma garuruwansu

Jaruman kannywood da yawa wasu mutanen suna musu kallon yara wasu kuwa suna musu kallon manya wanda kowa da yadda yake kallon su amma kuma banda abin mutane ai ta fuska ana gane ne shekaru da kuma yaro

A wannan karan dai mun kawo manyan jarumai da kuma shekarun su har dama kasashensu na haihuwa duk zakuji a wannan tmrahotij bamu da kuma wannan video da zamu saka muku shi yanzu a kasa ayi kallo lafiya

Daga ciki akwai Darakta kuma jatumi wato falalu a Dorayi shina wasu suna masa kallon yaro kisan sabo da irin abub da yake yi acikin shirin Film shi yawa wasu suke kallon sa kamar yaro to a zahirin gaskiya falalu yakai shekara arba’in da biyar dan haka ba yayi bane

Sannan akwai mawaki Umar m shareef Wanda shima ya kai shekara kusan talatin da uku 33 kunga shima yabar sahun yaro akwai kuma jaruma A’isha Humaira itama a ƙalla takai kusna shekara ashirin da biyar har yanzu ita da sauranta

Idan kuma kalli duka wannan video zaku Tabbatar da abinda muka fada muku dama sauran wasu jaruman duka suna cikin wannan video zakuga gaskiyar shekarunsu na haihuwa dama ainihin inda aka haidesu

Comments