Skip to main content

Wannan auren da Zahraddeen sani yayi ya janyo cece kuce a kannywood

 

Wannan auren da Zahraddeen sani yayi ya janyo cece kuce a kannywood

Wannan auren da Zahraddeen sani yayi ya janyo cece kuce a kannywood

A kannywood babu dama wani yazo da nasa sabon salon sai kaji ana surutu ana cewa yana da wata dabi’a ta daban bayan kuma kowa akwai irin ra’ayinsa bazai zama dan baka ra’ayin wane ba shikkenan ace ra’ayinka bashi da kyau san wannan ba halin mutanen kirki bane shima dai wannan jarumin da nasa kalubalen inda yayi aure ake ta sutura bayan kuma kowa yasan cewa badan asalin garin hausawa bane dole shine akwai nasa al’adar kuma yinta ba laifi bane


Yayi aure acikin yan kwanakin nan wanda wasu ke ganin kamar wannan matar ba akinda bace kai Mutane kenan. Idan kuma yaje ya aure wata mummuna sai kaji nanma an cika gari ana ta magana akai amma ya auri irin wacce yake so an sameshi da surutu

Wannan auren antashi yazo da surutu daga wajen mutane wanda ake ganin kamar basu kyauta masa ba domin irin yadda wannan jarumin yake da zuciya matukar abin ya kaishi bango zai iya fara mayar da martani

Mu kuwa ta bangaren mu muna yi masa Fatan alheri sannan kuma mua addu’a Allah ya basu zaman lafiya ya kawo zuri’a dayyina Amin


Comments