Skip to main content

Wata mata ta fito ta jawa matan da suke zuwa kasar Saudiyya neman aiki

Wata mata ta fito ta jawa matan da suke zuwa kasar Saudiyya neman aiki

Ku saurara kuji yadda wannan matar ta fito take gargadin mata wa’yanda basu da aiki Sa’i dai sune kasar Saudiya domin su nemi aiki wanda hakan ya saba da dokar kowacce kasa wanda sukansu hakan yake zama barazana ga lafiyar su saboda irin abubuwan da suke cewa ana yi musu wanda abubuwane mararsa dadi dan haka zuwa wannan kasa yin aiki ya zama tashin hankali

Read Also

Matar tace duk wacce ta fito tace anyi anta fyade karya take basa fyade sai dai idan su nemi ki da yardar ki ida kuma kikaki sai su nemi wata wannan dai haka suke amma babu wata wacce zata fito tace anyi mata fyade karya ne inji wannan matar

 

Da yawa ana yawan ji wasu matan daga sun dawo daga Saudiya sai sukayiwa Larabawa karya na cewa suna yi musu fyade bayan kuma karyane yanzu dai gaskiya ta fito inda wannan mata tace duk wacce taje wannan kasar yana wahala gidan da take aiki ba’a samu an neme taba sai dai kawai gyaran Allah



Comments