Yan mata masu aiki a gidajen Larabawa da kuma ire iren kalubalen da suke fuskanta

Yan mata masu aiki a gidajen Larabawa da kuma ire iren kalubalen da suke fuskanta

An bayyana cewa yan matan kasar Nigeriya sunfi kowanne mata a duniya zuwa kasar Saudiya domin nemin aikin aikatau wanda hakan kuma ba karamin zubarwa kasarsu kima da daraja suke ba amma kuma suma akwai kalubale da suke fuskanta amma duk da da haka sunki hakura sun makale amma kuma ance akwai dalili mai ƙarfi wnada yasa suke wannan sana’a wanda kuma bazai wuce talauci ba saida kawai Allah ya tsayar haka

Comments